YADDA AKE HADA WAYAR ANDROID DA COMPUTER AYI BRWOSING KAMAR MODEM* - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

YADDA AKE HADA WAYAR ANDROID DA COMPUTER AYI BRWOSING KAMAR MODEM*

*YADDA AKE HADA WAYAR ANDROID DA
COMPUTER AYI BRWOSING KAMAR MODEM*
```Dukda yake nasan Ansha Bayani Akan Wnn
Amma Still, Zema Wasu Amfani Musamman
Dayake Kullum muna Qara Samun Baqi```
Kamar yadda aka sani ana browsing a computer
ta hanyar amfani da modem wanda shine xaka
sanya sim sannan kayi browsing a computer to
Alhmd yanzu cikin ikon Allah zaku karanta
bayanin yadda zakuyi browsing a comouter ba
tare da modem ba ta hanyar amfani da wayar
android ita wayan naka ita zata zama kamar
modem din.
*Idan kana bukatar hada ta da computer to ana
amfani da Wi-Fi, to yanzu saika bi wadannan
matakan da farko.*
_1. Kaje Settings > Wireless & networks>
Tethering & portable hotspot._
_2. Saika duba Portable Wi-Fi hotspot ka bude
shi._
_3. Bayan wasu yan dakikoki, Wi-Fi network din
zai bayyana akan wayan daga sama._
_4. Sannan kaje portable Wi-Fi hotspot settings >
sannan kayi configure din Wi-Fi hotspot. Wato
wurin duka ka cike su, Username da Password. >
Network SSID= Kasa abinda kaga dama kamar
sunanka ko inkiyarka. > Security==WPA2 PSK >
Password naka ya kasance guda takwas zuwa
sama_
_5. Idan ka bude shi, yana dauke da sunan
kamfani, saika bashi naka kasa masa password
yadda kana hadawa zai fara, amma idan ka bude
ka barshi kara zube, ko kuma baka bude Wi-Fi
dimba, to bazaiyi connect ba, zaita cewa asa
password. Ka barshi abude karka rufe, sannan
kayi search nasa._
_6. Saika bude Computer/ naka, kayi search na
Wi-Fi, nan take zaka kamo na wayar Android
naka, saika latsa connect, ka ci gaba da browse
naka cikin sauki._
_7. Idan kana bukatar katsewa, saika koma cikin
Settings > Wireless & networks > Tethering &
portable hotspot na wayanka saika danna rufewa
shikkenan ka gama

Drop Your Comment

0 Comments