Yadda zaku kera na'urar Kyankyansar kwai - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

Yadda zaku kera na'urar Kyankyansar kwai


MASU SHA'AWAN HADA NA'URAN
KYANKYASAN KOYIN KAZA(HEN).
Yau nazo mana da bayani
gamedayadda zaka hada na,uran
kyankyasan kwan kaza wanda akafi
sani dasuna incubator wanda yake
amfani da wutan lantarki. Daga
farko maikaratu ya karanta bayani
na anitse domin yafahimci yadda
bayanin yake.
1. Daga farko anaso kasami gidan da
zaka hada na na,uran, idan kaga
dama zaka sami empty na kwalin Tv
ko kwalin karamin fridge hakan nan,
ko kuma wani gidan katako idan
zaka iya hadawa saika hadagidan
katakon yayi kama da tsarinsquare
box wato kaman yadda kagani a
hoton nan.
2. Ana so kasami kasami koyin wuta
kasa aciki, amma karkayi amfanida
irin fararen koyin wutan flaurecense
fa. Kasayi normal jan koyi 60watt
inaga daifi tinda na pratical ne.
3. Bayan kasa koyi kamar yadda
kagani a hotona to saika zuba koyin
ka aciki, yadanganta da yawan koyin
ka, idan space din dake cikin sa zai
dauki koyi goma ko 8 to saikasa
koyayen amma karsuyi yawa.
4. Kanemo dan karamin kofi ko
kwano saika zuba ruwa saikasaka
kwanon ruwan acikin incubator
dinka kasa ata gefen wajen da
kazuba koyinka kamar yadda kagani
a hoton nan
5. Kasayi digital thermometer
Akasuwa inaga baifi 500 ba, shi
amfanin sa yana nuna yanayin
tempreture din ne, to saika saka
thermometer dinka, ba,aso zafin
cikin incubator din yayi kasada 97,
karkuma yahaura 101, duk dakansa
thermometer din zai nuna maka
yana dan karamin screen haka.
6. Daga karshe, anaso kullum da safe
kajujjuya koyin, da ranama haka, da
daddare ma haka, zuwa na tsawon
kwana 18 to daga lokacin kadena
juyawa. Yana cikawa kwana 21
kajira kaga ikon Allah, domin insha
Allahu zasu kinkishe.
Ku kasance da Hausacheat..........

Drop Your Comment

0 Comments