[Andorid] YADDA AKE FIDDA KOWANE IRIN SECURITY KO PERTEN A WAYAR ANDROID BA TARE DA COMPUTER KO WANI APPLICATION BA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Andorid] YADDA AKE FIDDA KOWANE IRIN SECURITY KO PERTEN A WAYAR ANDROID BA TARE DA COMPUTER KO WANI APPLICATION BA


Da farko idan ka dauko wayarka ta android
wanda ta fada security saiku cire sim da
memory sannan ku mayar mata da batir dinta
amma yaxamana batir din yana da chage sosai
Sannan idan kun tashi kunnawa saiku danna
madannin kunna waya tare da madannin rage
volume
Duk a tare xaku dannesu
Note: wasu wayoyin kuma xaku danne
madannin gun kunna waya tare da madannin
kara volume amma ni wayoyin danayi nayi
amfani da madannin kunna waya dana rage
volume idan kuka dannesu kada ku daga har
sai kunga ta kawo idan ta tashi kawowa
xakuga ta kunnu amma ta nuno muku wasu
rubutun chana to kada ku damu kuyi amfani da
madannin rage volume domin yin kasa wato
press down idan kukayi kasan kai ku hau
rubutun chana na layi na shida abin nufi ku na
danna madannin volume har sau shida sannan
saiku danna madannin kunna waya xakuga ta
sake nuno muku wasu rubutun amma basukai
na daba saiku danna madannin rage volum sau
uku ko biyu sanna saiku danna madannin
kunna wayar xakuga wayar ta rubuto muku
wani rubutu tare da ........ To saiku jira xakuji
ta dauke sanna chan xata kawo to karku damu
wayarku tayi idan ta kunnun shikkenan wannan
security ko perten din duk sun fita sai kuje ku
seta wayarku
.
Shikkenan
.
Allah ya bada sa,a
.
Kuci gaba da kasancewa damu akowane lokaci

Drop Your Comment

0 Comments