[Android] SHIN KA/KI NA DA VIRUS KO WANI FILE WANDA YAKI GOGUWA KO DELETE AKAN WAYA KO MEMORY? - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] SHIN KA/KI NA DA VIRUS KO WANI FILE WANDA YAKI GOGUWA KO DELETE AKAN WAYA KO MEMORY?



Wani lokacin kawai sai kaga wani virus ko wani
file ko folder haka kawai sai yaki gogowa akan
waya ko memory kwata kwata yakiyin delete
kuma hakan yakan iya haifar da matsala domin
duk wani abu da zakaga a wayanka yakiyin
delete to virus ne wannan abun shikuma samun
virus akan waya ko memory matsalane domin
idan virus yayi yawa akan waya ko memory zai
iya janyowa waya ya lalace kokuma memory ya
samu matsala, to gaskiya tun kafin akai ga
haka gara mutum yayi maganin wannan
matsala, to idan ya kasance kana fuskantar irin
wannan matsala kuma bakasan yanda zakayi
solving dintaba to kawai ga yadda zakayi,
.
Da farko kawai kuje google ko playStore saiku
dauko Application mai suna ROOT EXPLORE.apk
kokuma ku daukoshi a wannan shafin
www.hausacheat.ml bayan kun
dauko wannan application saikuyi install
sannan ku budeshi kuje kan virus din ko files
din da sukakiyin delete saiku danna option
saiku shiga delete saiku danna nan take zakuga
yayi deleted shikkenan kun goge wannan virus
din to haka zaku dungayi domin goge abun
dayaki goguwa akan wayarku ko memory.
.
Karin Bayani:
Ita wannan ROOT EXPLORE bawai wannan ne
kadai amfanintaba a a tana da amfani sosai a
wayar android ga kadan daga cikin abubuwan
da akeyi da ita:-
.
chanja sunan wayar android
.
Chanja logo wannan hotan na android wanda
idan an kunna yake fitowa
.
Chanja sound na kunna wayar android
.
Chanja verson na wayar android misali daga
4.2.2 izuwa 5.0.1 ko fiye da haka,
.
Hada subtitle na film ko video da kanka
.
Extacting na Zip file ko RaR file
.
Editing na Apps ko Games da sauransu
.
Wannan sune kadan daga cikin abubuwan da
akeyi da Root Explore

Drop Your Comment

0 Comments