[Android] YADDA AKE KUNNA WAYAR ANDROID DA MADANNIN VOLUME IDAN MAKUNNAR WAYAR TA LALACE - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA AKE KUNNA WAYAR ANDROID DA MADANNIN VOLUME IDAN MAKUNNAR WAYAR TA LALACE


kamar yadda kuka sani wani lokacin ana iya
samun irin wannan matsalar lokaci daya sai
kaga swich na wayarka ya lalace kaga kenan
babu ta yanda za,ayi ka kunna wannan wayar
dole saika kai wajen masu gyara to kafin
wannan matsalar ta faru akwai yanda zakayi
koda ta faru zaka iya kunna wayarka ta hanyar
madannar kara volume na wayar,
abin da zakayi kawai kaje google kokuma play store kayi download na VolumeKey Unlocker.apk da zarar kayi download dinsasai kayi install nasa sannan ka budeshi sai kayi
enable dinsa shikkenan da zarar kayi enable
shikkenan yayi active kenan domin gwadawa
saika kashe wayar idan ka tashi kunnawa saika
kunna ta hanyar danna volume din insha Allah
nan take zakaga ta kunnu shikkenan sai kace
gaba da aiki da abarka, idan kuma zaka tsayar
da hakan saika shiga kayi unenable dinsa
kokuma ka goge app din shikkenan,
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments