[Android] YADDA AKE RAGEWA VIDEO NAWI A WAYAR ANDROID - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA AKE RAGEWA VIDEO NAWI A WAYAR ANDROID


Wasu lokutan zakuga kananan videos a
wayoyinku masu nawi saiku Rasa yadda zakuyi
dashi dole saide ku barshi babu yadda zakuyi
ku rageshi gashi video kunaso ku barshi akan
wayan naku amma nawinsa yayi yawa dole
saide ku gogeshi, to inde irin wannan ya faru
ga hanyar da zakubi domin magance wannan
matsalar insha Allah,
Da farko kuyi download na wannan app mai
suna
.
Video Compressor.apk
.
Zaku iya download dinsa a google kokuma play
store
.
Kokuma ku shiga nan ku saukar dashi
.
Download Video Compress.apk
.
Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi
saiku shiga Start da zarar ka shiga nan zakaga
ya kaika can inda dukka videos dinka suke to
saika za6i wanda kakeso ka rage masa nawin
saika danna ok zai kaika wurin da zaka xa6i
Resolution din da kakeso sannan saika danna
Compress shikkenan nan take zai fara tacewa
videos din, shikkenan
.
Kuci gaba da ziyartarmu akowane lokaci

Drop Your Comment

0 Comments