[Android] YADDA ZAKA AMSA KIRA KO CHANJA WAKA KO VIDEO BATARE DAKA TA6A WAYAR TAKABA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA ZAKA AMSA KIRA KO CHANJA WAKA KO VIDEO BATARE DAKA TA6A WAYAR TAKABA


Kamar yadda kaji na fada eh hakane zaka iya
amsa kira wato call kokuma chanja waka ko
video akan wayarka ta android batare da kayi
touch na Screen din wayarba, kawai de zakayi
amfani da hannunka domin chanjawa ko
amsawa kuma hannun naka basai ya ta6a
wayan ba kawai zakayi gefen dama dashi ko
hagun domin chanjawar, Abin babu wuya abin
da zakuyi kawai kuyi download na wani
application mai suna AIRCALL.apk zaku iya
Search dinsa a google kokuma kubi wannan
link din domin ku daukoshi kai tsaye

DOWNLOAD AIRCALL.apk

Bayan kayi download na shi wannan
application din to sai kayi Install nasa sannan
ka budeshi idan ya bude zakaga Rubutu ajere
kamar haka

AIR CALL MANAGE

AIR MEDIA MANAGE

AIR GALARY MANAGE

VALUEABLE FEEDBACK

HELP ME

bayan kaga Rubutu kamar haka to yanzu kawai
saika shiga wanda kakeso ka seta wato Air call
manage shine na kira shikuma Air Media
manage shine na media wato wajen wakoki
sannan sai Air Galary manage wannan kuma
shine na Galary dinka wato kamar hotuna
videos da sauransu,
To idan kanaso ka seta daya daga cikinsu
kokuma kowanne to kawai sai kayi click akan
sunan idan ya bude ka duba daga sama zakaga
on da off to kawai sai kayi On dinsa shikkenan
sannan acikin gun zakaga hotan yadda sukeso
kayi idan zakayi amfani da app din wajen
sauya wakar ko amsa kiran, ammafa ka sani
idan zakayi to dole shi hannun naka da zakayi
gefen dashi toya kasance daga dan sama ta
yadda zai rufe wannan yar danger wato dan
haskennan dayake fitowa a kusa da camera ta
gaba wato front camera to wannan gun akwai
wani dan haske dayake dan fitowa kokuma
wata yar kofa to idan zakayi amfani to dole sai
hannunka ya dan rufe wannan danger yayin da
kake kokarin amfani da App din idan kayi haka
shikkenan ka gama sai kayi minimizing ka fito
sai kaje ka gwada, nan take zakaga yayi insha
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments