Assalamu alaikum kamar yadda kaji na fada
hakanne zaka iya amsa kira a wayarka ta
hanyar girgiza wayar taka wato idan an kiraka
kawai saika girgiza wayar wato ka jijjigata nan
take zakaga ka amsa kiran
Da farko kayi download na wannan Application
mai suna SHAKE CALL.apk zaka iya samunsa a
google kokuma kabi wannan link din ka dauko
application din kai tsaye
DOWNLOAD SHAKE TO CALL.apkBayan kayi download na application din saika
budeshi idan ya bude zakaga inda aka Rubuta
Enable shake to Answer Call
to kawai sai kayi click akansa wato kayi tick
din shikkenan sai ka fita sannan kaje ka gwada
kiran wayar taka da zarar kiran ya shigo saika
jijjiga wayar taka wato ka girgizata nan take
zakaga ka amsa kiran shikkenan
Haka zakanayi yayin da aka Kiraka
Allah ya bada sa,a
0 Comments