[Android] YADDA ZAKA GYARA BACK DA HOME DA MENU BUTTONS A WAYAR ANDROID IDAN SUKA DAINA TA6UWA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA ZAKA GYARA BACK DA HOME DA MENU BUTTONS A WAYAR ANDROID IDAN SUKA DAINA TA6UWA


Kamar yadda yawancin masu amfani da wayar
android suna iya fuskantar irin wannan
matsalar musamman idan wayar taka ta
android ta fado ta tsage kokuma sanso dinta
ya ta6u sai kaga wannan madannun guda uku
acikinsu sun dena ta6uwa yadda ya kamata
kokuma ya denayi kwata kwata,
.
kunsan ana iya samun irin wannan matsalar to
idan haka ta faru ga kai ko waninka to insha
Allah zaka iya gyara wannan matsalar ba saika
chaje sansor ba
.
Abin da zakayi kawai shine da farko kayi
download na wani application mai suna Simple
Control
.
Zaku iya search dinsa a google kokuma kubi
wannan link din ku daukoshi
.
Download Simple controler
.
Bayan kunyi download dinsa sai kuyi instal
dinsa shikkenan kun gama zakuga ya fito daga
kasan screen dinku idan bai fitoba saiku dan
janyoshi daga gefe ko kasa shikkenan sai kuci
gaba dayin amfani dashi kamar yadda kukeyi
da na asalin wayar.
.
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments