[Android] YADDA ZAKA MAYAR DA WAYARKA TA ANDROID TANAYIN MAGANA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA ZAKA MAYAR DA WAYARKA TA ANDROID TANAYIN MAGANA


Nasan zakuji mamaki yayin da kukaji Ance ana
iya sanya wayar Android tana magana, to
hakan ne zaka iya sanyata tana magana batare
da bata lokaciba ga yadda zakuyi
Da FarKo, Ka Bude Settings Din Wayar TaKa Ta
Andriod, SaiKa duba inda aka Rubuta
Accessibility to saika Budeshi da zarar ka bude
ZaKaga inda aka Rubuta Talkback, Sai Kayi
click akansa, ZaKu Ganshi A Off, to Sai Ku
Maidashi Zuwa On, ShiKenan Ka mayar da
wayarka ta Android mai magana,
Sai kaje ka gwada ta6a wani abun zakaji ta
kama sunansa, amma idan zaka bude abun
saide kayi click sau biyu saiya bude amma idan
kawai ta6ashi kayi saide kawai ya fadi iya
sunan abun,
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

1 Comments