[Android] YADDA ZAKAYI HACK NA GAME KO APP A WAYAR ANDROID BATARE DA ANYIWA WAYAR ROOTING BA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA ZAKAYI HACK NA GAME KO APP A WAYAR ANDROID BATARE DA ANYIWA WAYAR ROOTING BA


Barkanku da wannan lokaci, kamar de yanda
kuka sani ana hacking na games ko appliction,
misali zakuga wasu games din idan kuna cikin
yinsa idan kun wuce wani level din kokuma
kunaso ku bude wani abu acikin games din to
zakuga sun nuna muku dole sai kunyi amfani
da kudi wajen bude wani abun acikin games
din, akwai games masu yawa wanda suke da
irin wadannan din abubuwan wanda idan kana
wasa acikinsu to akwai sauran abubuwa wanda
ba free bane dole sai anyi amfani da kudi
sannan za,a sayi wannan abubuwan, akwai
wasu games dinma wanda idan kayi nisa to
zasu nuna kasa kudi sannan kaci gaba da
kafta wasan, kamar de irin wadannan games
din, subway, hill climb racing, temple run, da
sauransu, idan kuna buga irin wadannan
wasassukan zakuga suna nuna saida kudi
sannan zaka sayi wani abin, misali idan Muka
dauki "Subway" zakuga akwai yan wasa masu
yawa da sauran abubuwan wasan amma
zakuga da zarar zaku za6i wani dan wasan to
zakuga sun nuna muku dole saikun biya kudi
sanan su bude muku yan,wasan da sauran
abubuwan wasan, kukuma baku da kudi balle
ku saya, sabi da haka daga yau inde kuna tare
da sinikom to babu wani games ko apps da
zaku dinga bata kudinku akansa, kawai ku
biyoni kuga yadda zaku yi hacking dinsa,
sannan kuma wani lokacin zakuga wasu games
din kamar subway da sauransu zakuga wasu
mutanen sunayinsu komi abude kuma kowane
dan wasa a free to kada kuyi mamaki suma
anyi hack na games dinne shiyasa kuka ganshi
haka dan haka kuma yanzu zaku koyi yanda
zaku dinga hacked din kowane irin game ko
app cikin sauki kuma batare da wani compter
ba kuma ba dole sai kun yiwa wayarku Rooting
ba sabo da haka ga yadda zakuyi: da farko kuyi
download na "Lucky patcher" ku dannan
wannan link din domin download dinsa
.
Download Lucky patcher.apk
.
Ku tabbatar da kunyi download dinka insha
Allah anan gaba zamu dinga kawo muku ire
iren abubuwan da akeyi dashi, sabi da haka ku
tabbatar dakun tanadeshi sabi da gaba
.
Yauwa bayan kunyi download dinsa to sai kuyi
install dinsa, sannan shima game ko app din da
zakuyi hack ku tabbata da kunyi install dinsa
to bayan kun gama install to yanzu saiku bude
"Lucky patcher" dinku da zarar kun bude bayan
ta gama zakuga ta jero muku dukkan apps da
games dinku kamar de yanda yake ajikin
hotonnan
.

Bayan ya budo muku dukkan games da apps
dinku to yanzu saiku danna kan games ko app
din da zakuyi hack dinsa da zarar kun danna
zai budo muku wani Rubutu
.
to saiku shiga inda aka Rubuta "Open Menu of
Patches"
bayan ya bude to saiku sake shiga inda aka
Rubuta "Create Modifird APK File" da zarar kun
danna zai budo muku wasu Rubutu kamar To
kawai saiku shiga inda aka Rubuta
.
"APK rebuit for inApp and LVL emulation"
.
da zarar ya bude zakuga ya kawoku wani shafi
mai Rubutu to karku damu kawai ku duba kasa
saiku danna Inda aka Rubuta
.
"Rebuid The App"
.
da zarar kun dannan nan zakuga ya fara
"Search" zai Rubuto muku please wait to karku
damu kawai kudan jirashi kadan, da zarar ya
gama zai nuno muku kan cewa ya gama saiku
duba kasa zakuga
.
"Go to file" da kuma "ok" to kawai saiku danna
"Go to file" da zarar kun danna zakuga ya nuno
muku game ko app din da kukayi hacking dinsa
to saiku budeshi zakuga ya nuno muku wasu
rubutu to saiku shiga inda aka rubuta
.
"Install and uninstall"
.
da zarar kun shiga zakuga game ko app din ya
nuna muku sanarwar zakuyi uninstall to saiku
danna uninstall to idan ya gama zai sake muku
sanarwar install to saiku danna "install" anan
ta ke zai fara install da zarar ya gama saiku
bude game ko app din sannan sai kuje cikin
game ko app din kuje inda suke nuna muku
saida kudi sannan zasu bude muku to, misali a
subway sai kuje wajen yan wasa kokuma wajen
sayan abubuwan wasan to saiku danna inda
akace a saya da zarar kun danna zakuga ya
rubuto muku shin kun amince zaku saya to
karku damu kawai ku danna "Yes" da zarar kun
danna zai kawoku wani shafi to saiku danna
inda aka Rubuta "Save purchase for restore" da
zarar kun danna zakuga yayi tick
.
Sannan zakuga No dakuma Yes daga kasa to
karku damu kawai ku danna "Yes" shikkenan
haka zakuyi tayi akan kowane dan wasa ko
wani abun wasa da kukeson saya, haka zaku
dinga yi da zarar kun gama to saiku dawo ku
bude game din shikkenan zakuga dukkan yan
wasan ko abubuwan wasan sun zama free sai
kuci gaba da kafta wasanku cikin jin dadi,
.
Wannan hanyar ita zakubi domin hack na
kowane irin game ko app kuma ita wannan
hanya bata bukatar Root wato ba dole sai
kunyi Rooting na wayar kuba,
.
Allah ya bada sa,a
.
Pls idan kaji dadin wannan darasin kuma
darasin ya taimaka maka pls kayi share dinsa
zuwa friends dinka na facebook ko whatsapp
.
Idan akwai mai tambaya kokuma abin da ba,a
ganeba to a ajiye comment

Drop Your Comment

0 Comments