[Android] Yadda zakayi Screenshot a wayar Android ta hanyar Girgiza wayarka - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] Yadda zakayi Screenshot a wayar Android ta hanyar Girgiza wayarka


nasan zakuyi mamaki yayin da kukaci karo da
wannan bayanin na yanda zaku dauki
screenshot ta hanyar girgiza wayar, to ba abun
mamaki bane domin kuwa wannan karamin
abune, a fannin kimiyyar wayar Android, kuci
gaba da kasancewa damu akowane lokaci
domin samun ire iren wadannan,
yauwa to bari muci gaba, to da farko abin da
zakuyi shine, kawai kuyi download na wannan
application mai suna Screenshot Touch, saiku
danna download dake kasa domin saukar dashi
akan wayoyinku:
Download Screenshot touch
.
Bayan kunyi download dinsa sai kuyi install
dinsa sannan ku budeshi, da zarar kun bude,
saiku danna inda aka Rubuta Start Capture
monitoring Service da zarar kun ta6a zakuga
wajen yayi ja to shikkenan saiku fito wato kuyi
minimizing, zakuga wani icon na camera ya
fito, to in kunaso ku dauki hoto wato
screenshot to zaku iya ta6a wannan icon din,
kokuma kawai ku Girgiza wayar, da zarar kunyi
hakan nan take zata dauki screenshot din,
shikkenan haka zaku dinga yi idan kunason
daukan screenshot,
.
Allah ya bada sa,a
.
Please kuyi share zuwa kafofin sadarwa,
facebook/whatsapp/twitter da sauransu
.
Mungode,

Drop Your Comment

0 Comments