[Android] Yadda Zakayi Video Recording na Abubuwan da kakeyi a wayar Android cikin sauki - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] Yadda Zakayi Video Recording na Abubuwan da kakeyi a wayar Android cikin sauki


Barkanku da wannan lokaci kamar yanda kuka
sani zaku iya video Record na abubuwan da
kukeyi a wayar android, misali idan kana wani
abun a wayarka ta android to zaka iya hada
video Record dinsa wanda idan ka gama zaka
iya ganin abin dakayi, misali kana wani wasa
ko game a wayarka to zaka iyayi kana wasan
sannan kuma kana Record na wasan da kakeyi,
kokuma kanaso ka koyar da yanda ake wani
abun a wayar android to zaka iya hada video
Record kana aikata abun kuma kana Record,
wato kamar de yanda kuke gani a computer
misali idan kason kaga yanda ake wani abun to
da zarar kayi search a youtube zakaga suna
amfani da video record din gashi sunayin abun
kuma suna video, wannan shi ake kira Screen
Record, wato wata hanyace da zaka dauko
video na abubuwan da kakeyi a wayarka ta
Android, shine de na baku misali nace kamar
kana wani game ko amfani da wani app to
zaka iya Record din abun da kakeyi wanda
daga baya zaka iya kallon wannan video dakayi
kuma zaka iya turawa wasuma su kallah,
sannan kuma zaka iya hada video na bayanin
yanda ake magance wata matsalar a android
din kokuma yanda akeyin wasu abubuwan idan
ka hada saika tura duk wanda keson koya daya
kalli videos sai ya gyara matsalar cikin sauki,
domin yin screen record ga yanda zakuyi da
farko ku shiga nan ku dauko application mai
suna Screen Record
.
Download Screen Recorder.apk
.
Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi ku
duba daga sama zakuga start kokuma daga
tsakiya saiku danna, da zarar kun danna to
shikkenan ya fara saiku fito kuyi abubuwan da
zakuyi idan kun gama saiku koma cikin app din
kuyi stop sannan kuyi save dinsa sai kuyi play
kuga abin da kukayi, sannan kafin kuyi zaku iya
duba option kudanyi wasu sete seten misali
format na video ko size din da kukeso ya
kasance da sauransu
.
Allah ya bada sa,a
.
Pls dan Allah kuyi share dinsa domin wasu su
amfana

Drop Your Comment

0 Comments