[Android] YADDA ZAKU SANYA WAYARKU TA ANDROID TA DINGA RINGING YAYIN DA WANI YA SANYA SECURUTY BA DAIDAI BA SANNAN KUMA WAYAR ZATA DAUKI HOTANSA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] YADDA ZAKU SANYA WAYARKU TA ANDROID TA DINGA RINGING YAYIN DA WANI YA SANYA SECURUTY BA DAIDAI BA SANNAN KUMA WAYAR ZATA DAUKI HOTANSA


Assalamu alaikum
Kamar yadda kuka sani xaku iya sanya
wayarku ta android ta dauki ring yayin da wani
ya gwada sa security ba daidai ba wato
incorret password to idan haka ya kasance
itakwa wayar xata dauki ring ta dingayi harsai
anfitar da security sannan xata dena kuma xata
dauki photon sa,
Abin da ake bukata wani application mai suna
=>Alarm Security System<= saikubi wannan link
din domin ku saukeshi akan wayoyinku:- .
Download Alarm Security system
.
Da xarar kun daukoshi sai kuyi install dinsa
sannan ku budeshi ku shiga setting saiku
saitashi xakuga email da phone number saiku
sanya email da phone number ammafa basai
kunsa email da paswod wanda kuke aiki
dashiba xaku iya amfani da fake sannan
xakuga gun xabar ringing saiku xabi irin wanda
kukeso wayar tayi shikkenan idan kun gama
saitawa sai kuyi back kuyi click akan inda
akace =>TOP TO LOCK<= da xarar kun danna
shikkenan kun gama setawa saiku barta
Ta xarar ta shiga security wani ya gwada sawa
ba dedeba tofa xata dauki Ring sannan ta dauki
hotansa
.
Kai kuma da zarar kazo ka duba zaka gane
wanda yayi kokarin daukan wayarka
.
Allah ya bada sa,a
.
Kada ku manta kuci gaba da ziyartarmu a
kowane lokaci domin........

Drop Your Comment

0 Comments