[Android] Yadda zaku tsayar da Alerm din wayarku ta hanyar yiwa wayar magana - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] Yadda zaku tsayar da Alerm din wayarku ta hanyar yiwa wayar magana


Assalamu alaikum jama,a da fatan kuna lpy ina
mai sake baku hakuri na rashin jina gwana biyu
shiru ba post to wannan ya farune sakamakon
wasu abubuwa da nake danyi kuma gashi wata
ya kusa cika to amma babu kome xanci gaba
da baku darrusa sannan xan kara sati daya
akai maimakon kwanakin da ban xiyarcekuba
sabo da haka sabuwar shekara da sati daya
shine kowa sub dinsa ya kare ina nufin masu
bukata sai an sake wani sub din wato register,
.
Yanxude ga bayanin yadda zaku tsayar da
alerm din wayarku da bakinku a wayar android
da xarar kun ce masa stop xakuji ya tsaya
batare da kun taba wayarba abin da ake bukata
wani applicatinon mai suna [wakevoice trial
alerm clock] ga link din app din ku shiga ku
daukoshi
.
Download wake voice.apk
.
Daga Nan Saiku Bude App Din Idan Kun
Gama Dauko Shi . Daga nan Saiku Saita alarm
Dinku Dai-Dai Lokacin
Da Kuke So ===>>> Daga Nan Saiku Zabi
Speech Synthesis Da Kuma Voice Recognition .
shi Voice Recognition Shine Yake Jin
Muryar Na Cewar Ya Tsaya Sai Kuma Speech
Synthesis Shi Kuma Na Duba Widgets Na
Weather
Ne Alokaci Da Alarm Yake Kara'a .... ==>>>
Toh, Kunsan Komai Kafin A Tabbatar Me
Aiki Ne Sai Angwada Sabida Haka Saiku Danna
Akan Test Sabida Ku gwada.. ==>>> Daga Nan
Zaku Ga Majiya Na Google
[Google Listener] Toh Anan Saiku CE "" STOP""
==>> Daga Nan Alarm Zai Tsaya Shikenan Kun
Saita Alarm Wanda Zai Tsaya Idan Yaji
Muryarku... ==>>>Daga Nan Zaku Iya Saita
Wasu Abubuwa
Daban-daban Acikin App Din Idan Kun Dauko.
.
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments