[Android] Yayya ake gyara matsalar Rashin bayyanar alamar E, ko H idan An bude Data a wayar Android - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Android] Yayya ake gyara matsalar Rashin bayyanar alamar E, ko H idan An bude Data a wayar Android


Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci
kamar de yanda kuka sani akwai masu fama
da irin wannan matsalar na Rashin bayyanar
alamar nan ta data wato E ko H idan an bude
data na wayan zakuga data ya nuna ya budu
amma alamar E ko H din sai yaki fitowa ka
Rasa inda matsalar take sabo da komi a sette
yake,ita irin wannan matsalar yawanci tana
faruwa yayin da akayiwa waya Restore wasu
wayoyin kuma haka kawai lokaci guda sai
wayan ya dena nuna alamar data din wasu
kuma mutun ya sayosu ahaka musamman
masu sayan waya second hand koma de
minene yanzu insha Allah yanzu zakayi solving
din matsalar inde kana biye da HausaTricks
sabo da haka ga yanda zakuyi domin gyara
wannan matsalar
.
.
Da darko kaje "Settings" na wayarka saika
shiga "More" sannan ka shiga "Mobile networks
Name" saika za6i "Access point" idan ya dubu
daga kasa zakaga alamar + saika danna
kokuma kawai ka danna Option na wayarka
saika shiga "New APN" idan ya bude saika
setashi kamar haka, to amma ko wane sim
akwai yanda nasa yake sabi da haka zan baku
setting na dukkan layukan dan haka ga yanda
zaku seta:-
.
.
<====MTN SETTING====>
,
Name: MTN
.
APN: web.gprs.mtnnigeria.net
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.199.212.002
.
Port: 8080
.
Username: web
.
Password: web
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 30
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
<====AIRTEL SETTING====>
,
Name: AIRTEL
.
APN: internet.ng.zain.com
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 172.018.254.005
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 20
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
<==ETISALAT/9MOBLE SETTING====>
,
Name: ETISALAT
.
APN: etisalat
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.071.170.005
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 60
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
.
<====GLO SETTING====>
,
Name: GLO
.
APN: gloflat
.
Proxy: default,supl
.
Proxy: 010.100.098.022
.
Port: 8080
.
Username: internet
.
Password: internet
.
Server: not set
.
MMSC: not set
.
MMS proxy: not set
.
MMS port: not set
.
MCC: 621
.
MNC: 50
.
Authentication type: not set
.
APN protocol: IPv4
.
APN roaming protocol: IPv4
.
APN enable/disable: ayi tick
.
Bearer: Unspecified
.
.
Yauwa da zarar kayi setting kamar haka to
shikkenan sai ka bude data dinka kaga ikon
Allah nan take zakaga alamar nan ta E ko H ta
bayyana idan kuma bata bayyanaba to saika
kashe wayar sannan ka kunna nan take zata
bayyana insha Allah shikkenan sai kuci gaba da
amfaninku,
Domin karin bayani 09028463813

Drop Your Comment

0 Comments