[Java Phone]YADDA ZAKAYI KIRA TA WAYAR WANI BATARE DAYA SANIBA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

[Java Phone]YADDA ZAKAYI KIRA TA WAYAR WANI BATARE DAYA SANIBA


Abin babu wuya Da farko kuti download na
SUPER BLUETOOTH HACK saiku danna wannan
link din domin saukar dashi
.
Download super bluetooth hack.jar
.
Bayan kun dauko application din saiku budeshi
xakuga CONNECTING to sai ku danna ok
xakuga ta fara SEARCHING to idan akayi sa,a
ta naimo bluetooth din wani wanda yabar nasa
a bude tofa ta zozamar kawai saikayi OK idan
kayi xakaga wajen da zaka sa number to
saikasa number da xaka kira saika danna OK
saika kara wayar ka a kunnenka xakaji tana
shiga saikayi ta wayarka harsai ka gama.
.
Asha shagali lafiya.

Drop Your Comment

0 Comments