Matakai 7 Da Zaku Tsayar/Dakatar Da Application Na Android - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

Matakai 7 Da Zaku Tsayar/Dakatar Da Application Na Android

Barkan Muda Warhaka, duk Mai Android Ina
Fatan Wannan Bayani zai Taimake shi akan
Yanda Zaku Tsayar Da Application Zuwa
Lokacin Da Kuke So Ya Cigaba Da Aiki.
A duniyar mu ta Yau akwai application iri na
android Wanda suke kawo Mana Matsala Killa
Sai Mutum Yana Cikin anfani Da Wani Abu
Kawai Sai Kaji Wani Application Yana Takura
Ka Toh Wannan Bayani Da Zan Baku Zai
Taimaka Muku Sosai Wajan Tsayar Muku Da
App Din Xuwa Lokacin Da Kuke So Ya Cigaba
Da Amfani.......
Yanda Zaku Yi Blocking Din Wani App Zuwa
Wani Lokaci A wannan Bayani Xan Baku Wani
Application Wanda Zai Makance Maku Wannan
Matsalar Taku. Sabida Haka Kuci Gaba Da
Karanta Bayani Nawa.
1. Farko, Ya Kamata Ku Dauko Wannan
Application Din Mai Suna ClearLock:
block distraction
2. Saiku Bude Application Din Da kuka
Dauko Saiku Bude Shi Zai Nuna Muku
Application din da duk akayi Sanya
Akan Wayarku....
3. Yanxu Sai ku danna [Tick] Application
din Da Kuke Don Ku Tsayar Da Shi Na
Wasu Lokuta.....
4. Yanzu Saiku Zabi Lokacin Da Kuke Son
Ku Tsayar da Wannan App Din A
Wayarku Kirar Android
5. Yanxu Saiku Tabbatar Da Tsayar Da
Application Din A Wayarku Kirar
android
6. Daga nan zai fara irga lokacin da app
din zai cigaba da aiki da zarar lokacin
nayi application din da kanshi zai
cigaba da Aiki.......
7. Toh, Shikenan Yanxu Zaku Yi Amfani
Da Wayarku Hankalin Ku A Kwance
Sabida Application Din Bazai Takura
Ku Ba Har Sai Lokacin Yayi.

Drop Your Comment

0 Comments