YADDA AKE BOYE FOLDER ACIKIN MEMORY CIKIN SAUKI - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

YADDA AKE BOYE FOLDER ACIKIN MEMORY CIKIN SAUKI


Idan kanaso ka boye wata polda da take cikin
memory ka sabo da bakaso wani ya ga abin
dake
ciki to kawai ga yadda zakayi:
kaje kan memory ka ka danna option ka shiga
wajen da ake kirkirar polda wato add folder to
idan
kaje sai ka rubuta sunan da kakeso poldar ta
kasance amma saika kara alamar .jad a
gavanta
misali sunan foldar ka sinikom to sai ka kara
alamar
.jar wato xata xama sinikom.jad to idan kayi
haka
sai ka dawo ka debo duk abin da kakeson
boyewa sai ka xubasu acikin wannan sabuwar
poldar
sannan sai ka kara komawa inda ake kirkirar
poldar wato add polder sai kayi wata sabuwa
amma sunan daka sawa ta farko to itama
wannan
haka xakasa amma ita .jar xakasa misali
Abdulmusa.jar aha kanayin haka inka dawo kan
memory xakaga wannan poldar da ka xuba
abubuwan a ciki ta bace. Idan kuma xaka dawo
da
ita to sai kaje kan poldar ka mai suna
Abdulmusa.jar
sai ka cire {r} wato Abdulmusa.ja xakaga ta dawo
ALLAH YA BADA SA,A

Drop Your Comment

0 Comments