YADDA AKE COPY NA TEXT MESSAGE DAGA WAYAR WANI ZUWA TAKA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

YADDA AKE COPY NA TEXT MESSAGE DAGA WAYAR WANI ZUWA TAKA


Kawai ka tabbatar bluetooth din wanda xakayi
copy din a bude yake sannan ka danna menu
na wayarka ka shiga setting idan ya bude kaje
inda aka rubuta Sync and backup saika shigga
phone switch idan ya bude xakaga Copy from
this to saika shiga ka duba gefe xakaga inda
aka rubuta done ko save sai ka dannan xakaga
ta nunama inda xakayi search na bluetooth to
sai kayi idan ta kamo bluetooth din wanda
xaka copy shikkenan yanayin accept xakaga ta
para copy din shikkenan idan ta gama sai kaxo
ka duba inbox dinka xakaga text message sun
dawo wayarka.
.
Asha shagali lpy
.
Pls kayi share zuwa facebook

Drop Your Comment

0 Comments