Yadda Ake Reply Na Message Din Whatsapp Batare Da Ka Bude Whatsapp Ba - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

Yadda Ake Reply Na Message Din Whatsapp Batare Da Ka Bude Whatsapp Ba

Kamar Yanda Kowa ya Sani Idan An
Turomaka Sakon Text A WhatsApp Dinka
Yakan Fitone Wajen Notification, Saika Sanko
Da Wajen Notfication Din Sannan Ka Bude
Sakon, Kaima Ka Maida Reply. Wani Lokaci
Zakaga Kana Cikin Brawsing Dinka, Ko Wani
Abu Daban Sai Kawai Kaga An Turomaka
Sakon Message A WhatsApp Dinka, Idan Kana
Da Kya shin Barin Abunda Kakeyi Ko Kuma
Kana Kan Wani Aikin Dayafi Shi Wannan
Maida Sakon Message Din Muhimmanci, To
Saika Duba Wannan Post Din Nawa. Da Farko
Kawai Abunda Zakayi, Ka Bude WhatsApp Din
Naka, Sai Sai Ka Bude Saika Shiga Saika Zabi
Na Biyu Wato
Shikkenan
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments