YADDA ZAKA DAUKI WANI ABUN A WAYAR ABOKINKA BATARE DA YA SANIBA - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

YADDA ZAKA DAUKI WANI ABUN A WAYAR ABOKINKA BATARE DA YA SANIBA

'

Zaka iya daukan kowane abu dake kan wayar
abokinka kamar su wakoki video hotuna da
sauran abubuwa kuma ba tare da yasaniba
idan har bluetooth dinsa abude yake, ammafa a
irin wayoyin java kamar su: Nokia, asha, 2700
c1 c2 c3 x2 da sauran ire iren wadannan
wayoyin sune akeyin wannan abun banda
Android.
Abin da zakayi kawai shine ka tabbata kana da
blueftp idan baka da ita to sai kayi download
dinta a google kokuma wani wap din to idan ka
mallaki blueftp saika budeta idan zaka bude
zakaga ta nunama alamar ka bude bluetooth to
saika danna yes domin budewa idan ka bude to
shima wanda zakadau abin nasa ya kasance
bluetox dinsa abude yake to kawai ka danna
menu na blueftp zakaga search bluetox ko
kuma ka duba saman blueftp zakaga an rubuta
blutox daga gefan dama to sai ka dannan right
key wato kifiyar gefe zakaga bluetox ya fara
connecting to idan ya kamo wayar abokin naka
nan take zakaga kan wayarsa wato memory da
kuma phone to saika bude inda kakeso kadau
abin sai kayi copy ta hanyar danna menu idan
kashiga menu din zakaga copy kokuma ka
danna 1 duk shima copy ne bayan kayi copy
sai ka danna gefan hagu wato kifiyar gefe
zakaga ka dawo kan wayarka da memory to sai
kaje foldar da kakeso ka ajiye saika shiga menu
zakaga post kokuma ka danna 3 domin yin
post shikkenan idan zaka koma kan wayar
abokin naka kawai gefe zaka danna wato right
key sai kayi copy din idan kuma zaka dawo kan
wayarka to lept key zaka danna wato bangaren
hagu zata nuno kan wayarka sai kayi post
shikkenan ka gama
.
ALLAH YA BADA SA.A

Drop Your Comment

0 Comments