Yadda Zaka Kashe Wayar Android Ta Hanyar Aika Sakon Sms - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

Yadda Zaka Kashe Wayar Android Ta Hanyar Aika Sakon Sms

Ina Maabota anfani da Android, domin yau
munzo da sabo salon Yadda Zaka Kashe
Wayar Android Ta Hanyar Aika Sakon Sms.
Ta wannan hanyar zaka iya tura sakon ta
message zuwa android din naka idan sakon
yaje wayan naka zai mutu wato zaiyi off.
Da Farko ana so Wayar tazamo anyi mata
rooting in baayi ba to ga Yadda Zakayi Root Wayar ka na Android cikin Sauki , sannan sai
kuyi download din wannan app din maisuna
Remote Power Off ta wannan link
din Download Remote Power Off .
Bayan kun daukoshi saiku Bude shi a wayarku
ta Android ==>>
Yanzu Zaku ga ansa muku Current Password
saiku Rubuta a wajen amma banda wannan
alamar zaku rubuta < > sannan ku rubuta
sabon Password dinku wanda kukeso,saiku
Kara maimaita sabon Password din Saiku
Danna akan Change Secret Code Yanzu saiku
shiga saiku bawa App din damar yin aiki
==>>Shikenan da zarar kuna son Kashe Wayar
saiku Tura password din da kuka Rubutua
shikkenan zakuga wayar ta dauke.
Allah ya bada sa,a

Drop Your Comment

0 Comments