YADDA ZAKA SAWA KOWANE IRIN APPLICATION KO GAME SECURITY/PASSWORD - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

YADDA ZAKA SAWA KOWANE IRIN APPLICATION KO GAME SECURITY/PASSWORD


Kamar de yadda kuke ganin wasu apps din ko
games xaku gansu da securety ta yadda shi
wannan apps baxai budeba dole saikun fitar da
wannan security nasan wasu xasu iya ganin
irin wannan apps din a wayoyin wasu, to insha
Allah inde ka karanta wannan darasin to kaima
xaka iya sanyawa apps dinka security/
password
.
Da farko abin da ake bukata wani application
ne mai suna [PASSWORD EMBEDDER]
.
Kubi wannan link din ku daukoshi
Download password embedder.jar
.
idan kun dauko to saiku nemi app ko game din
da xakusawa security amma .zip xai kasance
misali 2go.zip ko opera.zip ko super mario.zip
idan ka daukosu sai ka sa app din naka a wata
poldar dabam sannan saika bude [Password
Embedder] dinku sai kuje inda application ko
game din naku yake ta cikin password
embedder sai ku dannan ok akansa xakuga
tana ta tambayarku kawai kana danna yes idan
ta gama saiku fito daga cikinta sannan ku
shiga blueftp sai kuje poldar da app din naku
yake xakuga wata poldar me suna [weezy]
ammafa inda apps din weezy kayi amfani wato
wannan wanda na bada link dinsa to saiku
bude wannan folder ta weezy idan ka bude
xakaga app din naka to sai kayi rename dinsa
da _jar misali idan 2go ne xakaga 2go.zip to
kawai haka xaka mayardashi 2go_jar idan kayi
haka sai ka fito daga blueftp kaje kan wayarka
kaje poldar dakayi aiki xakaga polda weezy sai
ka budeta kayi rename din app din ya koma
.jar wato ka cire _ kasa . Kaga xai koma .jar
kenan idan kayi haka kawai saika bude app
dinka xakaga saikasa passwod xai bude to
karka damu kawai a akwati na farko kasa
weezy na biyu da na uku kuma kasa sunan da
kakeso xakaga ya bude
note: to idan kuma xaka sake budewa to
wannan na parkon sunanka xakasa hakama
saura box din duk sunanka xakasa
Allah ya bada sa'a
.
Pls kuyi share zuwa facebook/whatsapp dsss

Drop Your Comment

0 Comments