Yadda Zakai chaji da coca cola - Jarida24
Welcome To Jarida24.com.ng - Best Tech site & Solution, App Download For Free...

recent

Yadda Zakai chaji da coca cola


MUTANE DA YAWA SUNA TUNANIN
ANYA KUWA WANNAN ABU MAI
YUWANE?
Tabbas abune dake yiwuwa domin
shi ilimin technology yawa gareshi
kuma indai kana yawan research to
kuwa zakayi karo da ilimi daban
daban.
GA YADDA ZAKAYI.
Yadda zaka hada shine, kasami
coca cola kajuye acikin cup
na rubber
( banda na karfe), saikaje
wajen masu chargin batir din
mashin a
workshop dinsu kenan,
kace kanaso subaka electrode
na batir guda biyu na batirin dayayi
comdem, idan suka baka zakagansu
guda biyu .
saika sakasu a cup din, amma karka
bari karfen yahadu da dan uwansa,
sai kanemi meter.
kana saka meter insha Allahu zakaga
ta harba da wuta alaman cewa
akwai voltage da current acikin
wannan ruwan coca cola.
KO MEYASA ZAI IYA CHARGING
WAYA?
Saboda wutan dayake
samarwa direct current ne.
su kuma waya tana amfani da direct
current ne
kaga kenan mezata jira abin nema
yasamu.
Amma wutan bamai karfi ne har can
can ba. Karka dauka zaka kalli tv ko
amfani da fanka koyin wuta.

Drop Your Comment

1 Comments